Skip to content
Scan a barcode
Scan
Paperback Yanci ga Daurarru (Liberty to the Captives): Takardar Horaswa [Hausa] Book

ISBN: 1923067230

ISBN13: 9781923067233

Yanci ga Daurarru (Liberty to the Captives): Takardar Horaswa [Hausa]

Yanci ga daurarru yana tanadas da kayan aiki na musamman domin samar da warkaswa da kuma yanci. Yana tanadas da mabudai na yadda za a iya yin amfani da ikon giciye wajen karbar madaukakin yanci wanda yayan Allah suke da shi (Romawa 8:21).

An jaraba addu'oi da furucin da ke a cikin wadannan shafuka a nahiyoyi guda shida. An tabbatar da suna da amfani wajen taimaka yantar da mutane, karya kafofin da Shaidan yakan yi amfani da su wadanda suke bi daga tsara zuwa tsara da kuma sakin su domin su kasance masu karfin hali da kuma kwazo wajen shaida ikon ceton da ke samuwa a cikin Almasihu.

Recommended

Format: Paperback

Condition: New

$16.37
Save $3.62!
List Price $19.99
50 Available
Ships within 2-3 days

Customer Reviews

0 rating
Copyright © 2025 Thriftbooks.com Terms of Use | Privacy Policy | Do Not Sell/Share My Personal Information | Cookie Policy | Cookie Preferences | Accessibility Statement
ThriftBooks ® and the ThriftBooks ® logo are registered trademarks of Thrift Books Global, LLC
GoDaddy Verified and Secured
Timestamp: 8/1/2025 9:48:43 AM
Server Address: 10.20.32.114